
An kammala wasannin zagaye na biyu na cin Kofin
kwallon kafa na Europa tsakanin kungiyoyi 32 a kasashe daban-daban inda
mai rike da kofi Atletico Madrid ta yi waje.
A karshen wasannin an samu kungiyoyi 16 da zasu fafata domin neman zuwa matakin wasan gab da na kusa da karshe.Mai rike da Kofin Atletico Madrid ta yi waje a gasar a hannun Rubin Kazan.
Ga yadda sakamakon ya kasance
1-Met's kharkiv 0-1 Newcastle Jumulla (0-1)
2-Lyon 1-1 Tottenham Jumulla (2-3)
3-Chelsea1- 1Sparta Prague (2-1)
4-Liverpool 3-1 Zenit St Petersburg (3-3)
5- Rubin Kazan 0-1 Atl Madrid (2-1)
6- CFR Cluj-Napoca 0-3 interMilan (0-5)
7- Dnipro 1-1 FC Basel (1-3)
8- Genk 0-2 VfB Stuttgard (1-3)
9- Lazio 2-0 Borussia M'gladbach (5-3)
10- Benfica 2 - 1 B Leverkusen (3-1)
11- Bordaeux 1 -0 Dynamo Kiev (2-1)
12- Fenerbahce 1 -0 Bate Borisov (1-0)
13- Viktoria Plzen 2-2 Napoli (5-0)
14- Steau Bucuresti 2-0 Ajax (4-2)
15- Olympiakos Piraeus 0-1 Levante (0-4)
16- Hannover 96 1-1 Anzhi (2-4)
No comments:
Post a Comment