
Jami'ai a jamhuriyar Demokradiyyar Congo sun ce wani
jirgin sama ya fadi a birnin Goma a gabashin kasar, inda mutane talatin
suka mutu.
Jirgin, wanda ya taso daga garin Lodja dake yankin tsakiyar kasar, mallakar wani kamfanin kasar ne mai suna CAA.Jamhuriyar Demokradiyyar Congo dai ta kasance daya daga cikin kasashen da basu da ingantacciyar hanyar sufuri ta sama a duniya.
No comments:
Post a Comment